Hamisu sa’id Yusuf dorayi wanda kukafisanida hamisu breaker shahararrenmawaki daga arewacin nigeria wandayayishura acikin masana’antar kannywood watomawakin Hausa wannanmawaki maisuna hamisu breaker anhaifeshine a dorayikarama unguwar bello sannan yayimakaranta dorayikarama primary school yayi secondary school a dorayibabba secondary school yafara wakane tunyana karaminyaro harkamazuwa yau yashagwagwarmaya sosai ammahakan baihanashi cigabadayin famaba kumabayanyayinasara yasakedagewa indayacigabadakawowasu wakokinmasudadi inda awannankarone yasakezuwarmukuda wanifitaccen album dinsa maisuna soyayya kucigabada bibiyarmu awannan tashatamumaisuna newsdailytrends dominsamun wakokinsa video mungode
Hamisu breaker dorayi